A&z MULTIMEDIA
Wannan Zaure na A&Z Multimedia Katsina an kirkire shi ne domin abokan huldarmu Kanana da Matsakaita da kuma manyan 'yan kasuwa a ko'ina suke masu bukatar mu rika tallata hajojinsu a gidajen Talabijin da Rediyo da kuma kafafen sada zumunta na zamani (Social Media) a kan farashi mai sauki. "Mutane su ne Kasuwa..."
Comments
Post a Comment