Posts

Ina masu sha'awar sayen Bulo ingantacce na zamani?

Image
 Ina masu sha'awar sayen Bulo ingantacce na zamani?   To, ku ziyarci shahararren gidan bulon nan mai suna ALHERI BLOCKS INDUSTRY don samun Bulo mai kwari gami da inganci. AHERI BLOCKS INDUSTRY ya tanadar maku Bululuwa samfuri daban-daban irin wanda kuke bukata da suka hada; Special One da Special 1,2,3, da Normal One, da Normal 1,2.3, Standors, Interlock, Facing Blocks, Sluffs, Linter da sauran duk wani nau'in Bulun da kuke bukata. Za ku same su a Adireshinsu kamar haka: KATSINA: Suna nan a babban ofishinsu da ke Steel rolling Clinic Titin Hasan Usman Nagoggo da sauran rassansu da ke kan Titin zuwa Jibiya daura da Open air theatre, da kuma wanda yake a kan Titin zuwa Kaita da ka wuce Makarantar Day sahara kusa da bangon Majalissar jiha, da kuma wanda yake a Sabon gida daura da Filin Sukuwa duk a cikin Birnin Katsina. DUTSIN-MA: Suna nan daura da gidan Rediyo. KADUNA: Suna nan a Lamba C5, Layin Umaru Musa 'Yar'adua da ke Millinium City. ABUJA: Suna nan a Dei-dei bayan gi

BONANZA BONANZA GREEN HOUSE KATSINA!

Image
 BONANZA   BONANZA  GREEN HOUSE KATSINA!  Bonanza Abinci Bonanzar Abinci Domin Saukaka Wa Al'umma Dalilin Shigowar watan Haihuwar manzon rahama SAWW. Mun saida Abinci DA Sauki  Shinkafa 930 Alkama 670 Fulawa 550

A&z MULTIMEDIA

Image
 Wannan Zaure na A&Z Multimedia Katsina an kirkire shi ne domin abokan huldarmu Kanana da Matsakaita da kuma manyan 'yan kasuwa a ko'ina suke masu bukatar mu rika tallata hajojinsu a gidajen Talabijin da Rediyo da kuma kafafen sada zumunta na zamani (Social Media) a kan farashi mai sauki. "Mutane su ne Kasuwa..."
Image
A&Z MULTIMEDIA TV azmultimedia.ng@gmail.com
Image
A&Z MULTIMEDIA Wannan Company ya shahara wajen kawomaku kayatattun shiryeshirye masu ilimantarwa gami da nishadi tallace tallace da shirya finafinai maza garzaya channel dinmu na youtube domin ganewa idon ka. www.youtube.com/A&Z MULTIMEDIA TV
Image
                        A&Z MULTIMEDIA www.youtube.com/A&Z multimedia Mushiga  wan'nan Address domin Ganin shirye shiryen mu na Company A&Z multimedia